Back

Explore every episode of the podcast Hausa Tafseer

Dive into the complete episode list for Hausa Tafseer . Each episode is cataloged with detailed descriptions, making it easy to find and explore specific topics. Keep track of all episodes from your favorite podcast and never miss a moment of insightful content.

Rows per page:

1–50 of 189

TitlePub. DateDuration
Surah Taha: Lecture 2 - Prof. Bashir Aliyu Umar20 sept. 202600:57:16

Tafsir Surah Ṭā-Hā:

Darasi na 02


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


Surah Ṭā-Hā: Aya 9-16

Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala:


{ وَهَلۡ أَتَىٰكَ حَدِیثُ مُوسَىٰۤ }



Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


7/4/1448=

19/09/2026

Ali Imran: Lecture 121 - Prof. Sani R/Lemo19 sept. 202600:52:34

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


Darasi Na 121


[Surah Āli-ʿImrān: 165,166,167]


{ أَوَلَمَّاۤ أَصَـٰبَتۡكُم مُّصِیبَةࣱ قَدۡ أَصَبۡتُم مِّثۡلَیۡهَا قُلۡتُمۡ أَنَّىٰ هَـٰذَاۖ قُلۡ هُوَ مِنۡ عِندِ أَنفُسِكُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَیۡءࣲ قَدِیرࣱ }

{ وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰ⁠هِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167)



*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


6-4-1448

18-09-2026


1. Wace nasara ce ninki biyu da Musulmi suka samu a kan kafirai?

2. Me ya sa Muminai suka yi mamakin abin da ya same su a Uhudu?

3. Duk abin da ya samu bawa na musiba, shi ya jowa wa kansa.

4. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Bada'iul Fawa'd" game da tasirin zunubai a kan musibar da take samun bayi.

5. Hikimar da ke cikin kin ambato laifin da sahabbai suka yi a ayar.

6. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Zadul Ma'ad" game rufe ayar da kaddarar Allah da kuma fadinsa "daga gareku ne" don raddi a kan Qadariyya da Jabariyya.

7. Wane irin izinin Allah ake nufi a ayar?

8. Daga cikin hikimomin da ya sa Allah ya jarrabci sahabbai a Uhudu.

9. Ilimin da ake nufi a ayar.

10. Hikimar da ke cikin salon yadda aka ambaci Muminai da yadda aka ambaci munafukai.

Surah Taha: Lecture 1 - Prof. Bashir Aliyu Umar12 sept. 202600:53:14

Tafsir Surah Ṭā-Hā:

Darasi na 01


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


Surah Ṭā-Hā: Aya 1-8

Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala:


{ طه }{ مَاۤ أَنزَلۡنَا عَلَیۡكَ ٱلۡقُرۡءَانَ لِتَشۡقَىٰۤ }



Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


30/3/1448=

12/09/2026

Ali Imran: Lecture 120 - Prof. Sani R/Lemo12 sept. 202600:51:53

Tafsirin Surah Âl-`Imrân:


Darasi Na 120


[Surah Āli-ʿImrān: 164]


{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }



*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


29-3-1448

11-09-2026


1. Ci gaba da maganar Ibn Taimiyya (R.H) a cikin "Aljawabus Sahih" 5/138-142, game da ni'imar da Allah ya yi wa wannan al'umma ta aiko Annabi (S.A.W) da kamalar da Annabi yake da ita.

2. Hadarin dake cikin kirkirar bidi'a.

3. Kamar yadda ba a yadda da kari a cikin addini ba, hakanan ba a yadda da ragi a cikinsa ba.

4. Ci gaba da magana a kan yakin Uhud da mamakin sahabbai na musibar da ta same su.

Al-Ma’idah: Lecture 36 - Dr. Abubakar06 sept. 202600:56:00

Tafsirul Qur'an

23 Rabi'in Awwal 1448

(05_9_2026)


Suratul Ma'idah aya ta 34_35 (Zama na Talatin da shida_36)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa

Surah Maryam: Lecture 9 - Prof. Bashir Aliyu Umar06 sept. 202600:54:29

Tafsirin Surah Maryam:

Darasi na 09


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Maryam: 88-zuwa karshen surah]

Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala:


{ وَقَالُوا۟ ٱتَّخَذَ ٱلرَّحۡمَـٰنُ وَلَدࣰا }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


23/3/1448=

05/09/2026

Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo04 sept. 202600:50:44

Tafsirin Surah Âl-`Imrân:


Darasi Na 119


[Surah Āli-ʿImrān: 164]


{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }



*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


22-3-1448

04-09-2026


1. Abin da ake nufi da "Hikma" a cikin ayar.

2. Yadda Imam Malik (R.H) ya fassara kalmar "Hikma" da wajahin da malamai suka ba ta.

3. Maganar Ibn Rajab a kan haka.

4. Wurare shida da Allah (S.W.T) ya gwama ambaton Alƙur'ani da Sunnah a wuri guda.

5. Yadda ayoyin suka tabbatar da cewa, Sunnah wahayi ce daga Allah.

6. Annabawan da suka gabata ba iya littafin da aka aiko su da shi kawai aka ba su ba, su ma an ba su hikima.

7. Yadda masu inkarin sunnar Annabi suka ki samun daidaito a tsakanin su game da sha'anin ibada.

8. Maganar Ibn Taimiyya a cikin "Aljawabus Sahih" game da ni'imar da Allah ya yi wa wannan al'umma ta aiko Annabi (S.A.W) da kamalar da Annabi yake da ita.

Surah Maryam: Lecture 8 - Prof. Bashir Aliyu Umar29 août 202600:58:22

Tafsirin Surah Maryam:

Darasi na 08


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Maryam: 73-87]

Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala:


{ وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتُنَا بَیِّنَـٰتࣲ قَالَ ٱلَّذِینَ كَفَرُوا۟ لِلَّذِینَ ءَامَنُوۤا۟ أَیُّ ٱلۡفَرِیقَیۡنِ خَیۡرࣱ مَّقَامࣰا وَأَحۡسَنُ نَدِیࣰّا }

Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


16/3/1448=

29/08/2026

Ali Imran: Lecture 118 - Prof. Sani R/Lemo29 août 202600:53:25

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


Darasi Na 118


[Surah Āli-ʿImrān: 164]


{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }



*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


15-3-1448

28-08-2026


1. Wasu daga cikin ayyukan da Allah ya dora wa Annabi (S.A.W).

2. Abin da kalmar "Tilawa take nunawa.

3. Tsarkakewar da Annabi (S.A.W) yake yi wa al'umma da maganganun Malamai a kan haka.

4. Jan hankali a kan karancin tarbiyar a tsakanin matasanmu.

5. Bambanci tsakanin karantar da Alƙur'ani da koyar da ma'anoninsa

Ali Imran: Lecture 117 - Prof. Sani R/Lemo21 août 202600:55:23

Tafsirin Surah Âl-`Imrân:


Darasi Na 117


[Surah Āli-ʿImrān: 164]


{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


8-3-1448

22-08-2026


  1. ​ Hikimar da ke cikin kasancewar Annabi (S.A.W) da al'ummar sa Ummiyai.
  2. ​ Dalilin da ya sa aka aiko Annabi (S.A.W) daga cikin jinsin mutane.
  3. ​ Dalilin da ya Allah ya zabi yaren Larabci ya saukar da Alƙur'ani da shi.
  4. ​ Saukin isar da sako cikin Larabci na fus'ha ga dukkan kabilun Larabawa.
Al-Ma’idah: Lecture 35 - Dr. Abubakar B/Kudu17 août 202600:54:49

Tafsirul Qur'an

2 Rabi'in Awwal 1448

(15_8_2026)


Suratul Ma'idah aya ta 33_34 (Zama na Talatin da biyar_35)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa

Surah Maryam: Lecture 7 - Prof. Bashir Aliyu Umar08 août 202600:57:37

Tafsirin Surah Maryam:

Darasi na 07


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Maryam: 59-72]

Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala:


{ ۞ فَخَلَفَ مِنۢ بَعۡدِهِمۡ خَلۡفٌ أَضَاعُوا۟ ٱلصَّلَوٰةَ وَٱتَّبَعُوا۟ ٱلشَّهَوَ ٰ⁠تِۖ فَسَوۡفَ یَلۡقَوۡنَ غَیًّا }

Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


24/2/1448=

08/08/2026

Ali Imran: Lecture 116 - Prof. Sani R/Lemo07 août 202600:53:12

Tafsirin Surah Âl-`Imrân:


Darasi Na 116


[Surah Āli-ʿImrān: 164]


{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


23-2-1448

07-08-2026


1. Daga cikin dalilan da suka sa Allah ya aiko Annabi (S.A.W) daga cikin Larabawa.

- kasancewar su masu dangantuwa da Annabi Ibrahim (A.S)

- Rashin tasirantuwar su da manyan addinai na wannan zaman in

- kasancewar su al'ummar da ba a taba yi musu mulkin mallaka ba.

- kasantuwar su al'ummar da ba su wani ilimi rubutacce a tare da su.

- kasancewar su a tsakiyar duniya a wancan lokacin.

- kasantuwar su al'umma mai shaja'a marar tsoro.

- kasancewar su suna rikar abu da gaske ba sa yi wa rikon laga-laga.

- kasancewar su mutane ne masu fadar gaskiya a duk inda suke.

- kasantuwar su mutane masu hankali kuma masu hikima.

- kasancewar su mutane masu kaifin da karfin kwakwalwa.

Al-Ma’idah: Lecture 34 - Dr. Abubakar B/Kudu02 août 202601:05:48

Tafsirul Qur'an

17 Safar 1448

(1_8_2026)


Suratul Ma'idah aya ta 27 (Zama na Talatin da Huɗu_34)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa

Surah Maryam: Lecture 6 - Prof. Bashir Aliyu Umar02 août 202600:52:00

Tafsirin Surah Maryam:

Darasi na 06


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Maryam: 51-58]

Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala:


{ وَٱذۡكُرۡ فِی ٱلۡكِتَـٰبِ مُوسَىٰۤۚ إِنَّهُۥ كَانَ مُخۡلَصࣰا وَكَانَ رَسُولࣰا نَّبِیࣰّا }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


17/2/1448=

01/08/2026

Al-Ma’idah: Lecture 33 - Dr. Abubakar B/kudu26 juil. 202600:59:28

Tafsirul Qur'an

10 Safar 1448

(25_7_2026)


Suratul Ma'idah aya ta 26 (Zama na Talatin da uku_33)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa

Surah Maryam: Lecture 5 - Prof. Bashir Aliyu Umar25 juil. 202600:57:01

Tafsirin Surah Maryam:

Darasi na 05


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Maryam: 41-50]

Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala:


{ وَٱذۡكُرۡ فِی ٱلۡكِتَـٰبِ إِبۡرَ ٰ⁠هِیمَۚ إِنَّهُۥ كَانَ صِدِّیقࣰا نَّبِیًّا }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


10/2/1448=

25/07/2026

Ali Imran: Lecture 115 - Prof. Sani R/lemo24 juil. 202600:54:00

Tafsirin Surah Âl-`Imrân:


Darasi Na 115


[Surah Āli-ʿImrān: 164]


{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


9-2-1448

24-07-2026


1. Yadda kabilun Larabawa suka rika yake-yake a tsakanin su kan kankanin abu.

2. Wasu daga cikin dabi'un Larabawa game da muzguna wa 'ya 'ya mata.

3. Yadda giya da caca da riba da zinace-zinace suka yadu a cikin Larabawa kafin Musulunci.

4. Wadanda ake nufi da "muminai" a ayar.

5. Me ya sa aka dauko Annabi (S.A.W) daga cikin kabilar Larabawa aka ba shi manzanci.

6. Yin Allah-wadai da abin da shugaban kasar Burkina-Faso Ibrahim Traore ya yi na sukar Musulunci

Ali-Imran: Lecture 114 - Prof. Sani R/lemo18 juil. 202600:54:35

Tafsirin Surah Âl-`Imrân:


Darasi Na 114


[Surah Āli-ʿImrān: 164]


{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


2-2-1448

17-07-2026


  1. ​ Yadda duniya ta kasance kafin aiko Annabi (S.A.W).
  2. ​ Gazawar addinin Yahudanci da Nasaranci da Budanci da Barhamanci wurin kadaita Allah da bauta.
  3. ​ Yadda Larabawa suka kasance game da addini kafin zuwan addini.
  4. ​ Yadda daular Rumawa ta kasance na lalacewa a wannan lokacin
  5. ​ Yadda daular Sasaniya ta Iranawa ta kasance a wannan lokacin.

6. Yadda daular Indiya ta Turawa suka kasance cikin duhun jahilci a wancan lokacin

Al-Ma’idah: Lecture 32 - Dr. Abubakar B/kudu12 juil. 202601:11:22

Tafsirul Qur'an

26 Muharram 1448

(11_7_2026)


Suratul Ma'idah aya ta 26 (Zama na Talatin da Biyu_32)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa


Telegram: https://t.me/durusdramsbirninkudu

Ali Imran: Lecture 113 - Prof. Sani R/lemo11 juil. 202600:53:06

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


Darasi Na 113


[Surah Āli-ʿImrān: 161]


{ وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


25-1-1448

10-07-2026


1. Hukuncin yin ci-da-ceto

2. Me ya sa aka game maganar hisabi, ba a takaitata ga wanda ya yi guluwwi ba?

3. Wanda Allah ya yarda da shi ba zai yi daidai da wanda ya yi fushi da shi ba.

4. Girman ni'imar da ke cikin aiko da Annabi (S.A.W)

5. Hikimar da ke cikin aiko Annabi (S.A.W) daga jinsin mutane.

6. Abubuwan da aka dora wa Annabi (S.A.W) yayin da aka aiko shi.

7. Ma'anar Sunnah da ta zo a ayar.

Maryam: Lecture 4 - Prof. Bashir Aliyu04 juil. 202600:57:12

Tafsirin Surah Maryam:

Darasi na 04


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Maryam: 27-40]

Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala:


{ فَأَتَتۡ بِهِۦ قَوۡمَهَا تَحۡمِلُهُۥۖ قَالُوا۟ یَـٰمَرۡیَمُ لَقَدۡ جِئۡتِ شَیۡـࣰٔا فَرِیࣰّا }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


19/1/1448=

04/07/2026


Domin samun darussa da karatuttukan Prof. Bashir za ku iya bin mu ta wadannan Shafukan


1. Facebook:

https://www.facebook.com/drbaumar


2. Website:

https://bashiraliyu.com.ngv


3. Twitter:

https://twitter.com/baumar277?s=09


4. YouTube:

https://www.youtube.com/channel/UCPlvcbejV9X85GuIDsFI3aQ


5. Telegram:

https://t.me/durusulfurqan


6. Instagram: https://www.instagram.com/dr.bashiraliyu?r=nametag


7. https://www.tiktok.com/@dr.bashiraliyuumaroon?_r=1&_t=ZS-955V0BPAnzU

Ali-Imran: Lecture 112 - Prof. Sani R/lemo04 juil. 202600:54:27

Tafsirin Surah Âl-`Imrân:


Darasi Na 112


[Surah Āli-ʿImrān: 161]


{ وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


18-1-1448

03-07-2026


  1. ​ Wasu daga cikin hadisai da suke tsoratarwa a kan ha'inci a dukiyar al'umma.
  2. ​ Hukuncin wanda ya saci dukiyar al'umma.
  3. ​ Kashe-kashen ganimar da ake samu a yaki da hukuncin taba su.
  4. ​ Hukuncin karbar kyauta a wurin aiki..


**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*


Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/


Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo


Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo


Telegram:https://t.me/drmsaniumar


YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw


Website:https://www.drmsanirijiyarlemo.net/akida-cat


*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :*


Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa


Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512


Website:

https://hausaquran.net/app/sura/1


https://sanachannelstv.wuiltweb.com/


*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*


Account Number: 0010885007

Taj Bank


Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN

Al-Ma’idah: Lecture 31 - Dr. Abubakar Birnin/Kudu28 juin 202601:01:45

Tafsirul Qur'an

12 Muharram 1448

(27_6_2026)


Suratul Ma'idah aya ta 23 (Zama na Talatin da Ɗaya_31)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa


Telegram: https://t.me/durusdramsbirninkudu

Maryam: Lecture 03 - Prof. Bashir Aliyu27 juin 202600:57:11

*Tafsirin Surah Maryam:*

Darasi na 03


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Maryam: 16-26]

Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala:


{ وَٱذۡكُرۡ فِی ٱلۡكِتَـٰبِ مَرۡیَمَ إِذِ ٱنتَبَذَتۡ مِنۡ أَهۡلِهَا مَكَانࣰا شَرۡقِیࣰّا }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


12/1/1448=

27/06/2026


Domin samun darussa da karatuttukan Prof. Bashir za ku iya bin mu ta wadannan Shafukan


1. Facebook:

https://www.facebook.com/drbaumar


2. Website:

https://bashiraliyu.com.ngv


3. Twitter:

https://twitter.com/baumar277?s=09


4. YouTube:

https://www.youtube.com/channel/UCPlvcbejV9X85GuIDsFI3aQ


5. Telegram:

https://t.me/durusulfurqan


6. Instagram: https://www.instagram.com/dr.bashiraliyu?r=nametag


7. https://www.tiktok.com/@dr.bashiraliyuumaroon?_r=1&_t=ZS-955V0BPAnzU

Ali Imran: Lecture 111 - Prof. Sani R/Lemo26 juin 202600:53:10

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


Darasi Na 111


[Surah Āli-ʿImrān: 161]


{ وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


11-1-1448

26-06-2026


1. Tsokaci game da kisan gillar da aka yi wa Malamar Islamiyya a Mararrabar Jos a Kaduna da hadarin kashe mumini ba tare da hakki ba.

2. Wasu daga cikin hadisai da suke tsoratarwa a kan hadarin cin dukiyar al'umma ba tare da hakki ba.


**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*


Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/


Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo


Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo


Telegram:https://t.me/drmsaniumar


YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw


Website:https://www.drmsanirijiyarlemo.net/akida-cat


*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :*


Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa


Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512


Website:

https://hausaquran.net/app/sura/1


https://sanachannelstv.wuiltweb.com/


*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*


Account Number: 0010885007

Taj Bank


Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN

Al-Ma’idah: Lecture 30 - Dr. Abubakar Birnin/Kudu22 juin 202600:57:31

Tafsirul Qur'an

5 Muharram 1447

(20_6_2026)


Suratul Ma'idah aya ta 20 (Zama na Talatin_30)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa


Telegram: https://t.me/durusdramsbirninkudu


👇👇👇

Maryam: Lecture 2 - Prof. Bashir Aliyu20 juin 202600:49:52

Tafsirin Surah Maryam:


Darasi na 02


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Maryam: 7-15]

Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala:


{ یَـٰزَكَرِیَّاۤ إِنَّا نُبَشِّرُكَ بِغُلَـٰمٍ ٱسۡمُهُۥ یَحۡیَىٰ لَمۡ نَجۡعَل لَّهُۥ مِن قَبۡلُ سَمِیࣰّا }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


5/1/1448=

20/06/2026


Domin samun darussa da karatuttukan Prof. Bashir za ku iya bin mu ta wadannan Shafukan


  1. ​ Facebook:

https://www.facebook.com/drbaumar


  1. ​ Website:

https://bashiraliyu.com.ngv


  1. ​ Twitter:

https://twitter.com/baumar277?s=09


  1. ​ YouTube:

https://www.youtube.com/channel/UCPlvcbejV9X85GuIDsFI3aQ


  1. ​ Telegram:

https://t.me/durusulfurqan


  1. ​ Instagram: https://www.instagram.com/dr.bashiraliyu?r=nametag


  1. ​ https://www.tiktok.com/@dr.bashiraliyuumaroon?_r=1&_t=ZS-955V0BPAnzU
Ali - Imran: Lecture 110 - Prof. Sani R/lemo20 juin 202600:52:52

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


Darasi Na 110


[Surah Āli-ʿImrān: 161]


{ وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


4-1-1448

19-06-2026


1. Fadakarwa game da alfarmar watan Al-Muharram.

2. Haramcin yin ha'inci a ganima.

3. Wajahin yadda aka karanta ayar (An Yughall da An Yagull)

4. Ma'anar kalmar"Ghulul"

5. Hatsarin satar dukiyar al'umma

**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*


Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/


Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo


Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo


Telegram:https://t.me/drmsaniumar


YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw


Website:https://www.drmsanirijiyarlemo.net/akida-cat


*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :*


Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa


Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512


Website:

https://hausaquran.net/app/sura/1


https://sanachannelstv.wuiltweb.com/


*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*


Account Number: 0010885007

Taj Bank


Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN

Maryam: Lecture 1 - Prof. Bashir Aliyu13 juin 202600:59:28

*Tafsirin Surah Maryam:*

Darasi na 01


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Maryam: 1-6]

Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala:


{ كۤهیعۤصۤ (1) ذِكۡرُ رَحۡمَتِ رَبِّكَ عَبۡدَهُۥ زَكَرِیَّاۤ (2) }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


27/12/1447=

13/06/2026

Al-Kahf: Lecture 14 - Prof. Bashir17 mai 202601:01:03

*Tafsirin Surah Al-Kahf:*

Darasi na 14


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Al-Kahf: 99-110]

Zuwa karshen surah

Cikin Tafsir [Surah Al-Kahf: Fadin Allah Ta'ala:


{ ۞ وَتَرَكۡنَا بَعۡضَهُمۡ یَوۡمَىِٕذࣲ یَمُوجُ فِی بَعۡضࣲۖ وَنُفِخَ فِی ٱلصُّورِ فَجَمَعۡنَـٰهُمۡ جَمۡعࣰا }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


28/11/1447=

16/05/2026

Ali-Imran: Lecture 109 - Prof. Sani15 mai 202600:53:33

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


Darasi Na 109


[Surah Āli-ʿImrān: 159]


{ فَبِمَا رَحۡمَةࣲ مِّنَ ٱللَّهِ لِنتَ لَهُمۡۖ وَلَوۡ كُنتَ فَظًّا غَلِیظَ ٱلۡقَلۡبِ لَٱنفَضُّوا۟ مِنۡ حَوۡلِكَۖ فَٱعۡفُ عَنۡهُمۡ وَٱسۡتَغۡفِرۡ لَهُمۡ وَشَاوِرۡهُمۡ فِی ٱلۡأَمۡرِۖ فَإِذَا عَزَمۡتَ فَتَوَكَّلۡ عَلَى ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ یُحِبُّ ٱلۡمُتَوَكِّلِینَ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


27-11-1447

15-05-2026


1. Tunatarwa game da falalar kwanaki goman farko na Zulhijja

2. Hikimar da ta sa aka ce a nemi shawara a lamari.

3. Misalin kakkafar azama daga rayuwar Annabi (S.A.W)

4. Samuwar sababi kawai ba ya haifar da abin da ake nema

5. Imani ke sa a dogara ga Allah.

Al-Kahf: Lecture 13 - Prof. Bashir10 mai 202600:55:44

*Tafsirin Surah Al-Kahf:*

Darasi na 13


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Al-Kahf: 83-98]


Cikin Tafsir [Surah Al-Kahf: Fadin Allah Ta'ala:


{ وَیَسۡـَٔلُونَكَ عَن ذِی ٱلۡقَرۡنَیۡنِۖ قُلۡ سَأَتۡلُوا۟ عَلَیۡكُم مِّنۡهُ ذِكۡرًا }



Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


21/11/1447=

09/05/2026

Ali Imran: Lecture 108 - Prof. Sani09 mai 202600:51:41

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


Darasi Na 108


[Surah Āli-ʿImrān: 159]


{ فَبِمَا رَحۡمَةࣲ مِّنَ ٱللَّهِ لِنتَ لَهُمۡۖ وَلَوۡ كُنتَ فَظًّا غَلِیظَ ٱلۡقَلۡبِ لَٱنفَضُّوا۟ مِنۡ حَوۡلِكَۖ فَٱعۡفُ عَنۡهُمۡ وَٱسۡتَغۡفِرۡ لَهُمۡ وَشَاوِرۡهُمۡ فِی ٱلۡأَمۡرِۖ فَإِذَا عَزَمۡتَ فَتَوَكَّلۡ عَلَى ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ یُحِبُّ ٱلۡمُتَوَكِّلِینَ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


20-11-1447

08-05-2026

Al-Ma’idah: Lecture 29 - Dr. Abubakar04 mai 202600:54:21

Tafsirul Qur'an

14 Zul Ƙa'adati 1447

(2_5_2026)


Suratul Ma'idah aya ta _19_20 (Zama na Ashirin da Tara_29)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa

Al-Kahf: Lecture 12 - Prof. Bashir02 mai 202600:58:44

*Tafsirin Surah Al-Kahf:*

Darasi na 12


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Al-Kahf: 71-82]


Cikin Tafsir [Surah Al-Kahf: Fadin Allah Ta'ala:


{ فَٱنطَلَقَا حَتَّىٰۤ إِذَا رَكِبَا فِی ٱلسَّفِینَةِ خَرَقَهَاۖ قَالَ أَخَرَقۡتَهَا لِتُغۡرِقَ أَهۡلَهَا لَقَدۡ جِئۡتَ شَیۡـًٔا إِمۡرࣰا }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


14/11/1447=

02/05/2026

Ali Imran: Lecture 107 - Prof. Sani01 mai 202600:52:15

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


Darasi Na 107


[Surah Āli-ʿImrān: 159]


{ فَبِمَا رَحۡمَةࣲ مِّنَ ٱللَّهِ لِنتَ لَهُمۡۖ وَلَوۡ كُنتَ فَظًّا غَلِیظَ ٱلۡقَلۡبِ لَٱنفَضُّوا۟ مِنۡ حَوۡلِكَۖ فَٱعۡفُ عَنۡهُمۡ وَٱسۡتَغۡفِرۡ لَهُمۡ وَشَاوِرۡهُمۡ فِی ٱلۡأَمۡرِۖ فَإِذَا عَزَمۡتَ فَتَوَكَّلۡ عَلَى ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ یُحِبُّ ٱلۡمُتَوَكِّلِینَ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


13-11-1447

01-05-2026

Al-Ma’idah: Lecture 28 - Dr. Abubakar26 avr. 202600:57:31

Tafsirul Qur'an

7 Zul Ƙa'adati 1447

(25_4_2026)


Suratul Ma'idah aya ta _18_19 (Zama na Ashirin da Takwas_28)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa

Al-Kahf: Lecture 11 - Prof. Bashir25 avr. 202600:57:46

Tafsirin Surah Al-Kahf:

Darasi na 11


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Al-Kahf: 60-70]


Cikin Tafsir [Surah Al-Kahf: Fadin Allah Ta'ala:


{ وَإِذۡ قَالَ مُوسَىٰ لِفَتَىٰهُ لَاۤ أَبۡرَحُ حَتَّىٰۤ أَبۡلُغَ مَجۡمَعَ ٱلۡبَحۡرَیۡنِ أَوۡ أَمۡضِیَ حُقُبࣰا }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


7/11/1447= 25/04/2026

Ali Imran: Lecture 106 - Prof. Sani24 avr. 202600:54:28

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


Darasi Na 106


[Surah Āli-ʿImrān: 156]


{ یَـٰۤأَیُّهَا ٱلَّذِینَ ءَامَنُوا۟ لَا تَكُونُوا۟ كَٱلَّذِینَ كَفَرُوا۟ وَقَالُوا۟ لِإِخۡوَ ٰ⁠نِهِمۡ إِذَا ضَرَبُوا۟ فِی ٱلۡأَرۡضِ أَوۡ كَانُوا۟ غُزࣰّى لَّوۡ كَانُوا۟ عِندَنَا مَا مَاتُوا۟ وَمَا قُتِلُوا۟ لِیَجۡعَلَ ٱللَّهُ ذَ ٰ⁠لِكَ حَسۡرَةࣰ فِی قُلُوبِهِمۡۗ وَٱللَّهُ یُحۡیِۦ وَیُمِیتُۗ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِیرࣱ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


6-11-1447

24-04-2026


  1. ​ Abin da ya ke bambance Musulmi daga kafiri.
  2. ​ Dalilin da ya sa aka hada tafiya da fita yaki a wuri daya tare da cewa fita yakin nau'i ne na tafiya.
  3. ​ Daga cikin akidar kafirai akwai jingina tasirin abu ga sababi kawai.
  4. ​ Fadin "Allah ya sane da abin da kuke aikatawa", ya takaita ne ga Musulmai ko har da kafirai?

5. Hikimar gabatar da ambaton kisa a kan mutuwa da kuma akasin hakan.

Al-Mai’idah: Lecture 27 - Dr. Abubakar20 avr. 202600:57:15

Tafsirul Qur'an

30 Shawwal 1447

(18_4_2026)


Suratul Ma'idah aya ta _16_17 (Zama na Ashirin da Bakwai_27)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa

Al-Kahf: Lecture 10 - Prof. Bashir 19 avr. 202601:00:44

*Tafsirin Surah Al-Kahf:*

Darasi na 10


Tare da:


*Prof Bashir Aliyu Umar OON*


[Surah Al-Kahf: 52-59]


Cikin Tafsir [Surah Al-Kahf: Fadin Allah Ta'ala:


{ وَیَوۡمَ یَقُولُ نَادُوا۟ شُرَكَاۤءِیَ ٱلَّذِینَ زَعَمۡتُمۡ فَدَعَوۡهُمۡ فَلَمۡ یَسۡتَجِیبُوا۟ لَهُمۡ وَجَعَلۡنَا بَیۡنَهُم مَّوۡبِقࣰا }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


30/10/1447=

19/04/2026

Al-Ma’idah: Lecture 26 - Dr. Abubakar14 avr. 202600:59:32

Tafsirul Qur'an

23 Shawwal 1447

(11_4_2026)


Suratul Ma'idah aya ta _15_16 (Zama na Ashirin da Shida_26)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Sunnah

Bayan JIMSO

Birnin Kudu

Jihar Jigawa

Ramadan 2026 Day 27 (Final Day) - Dr. Abubakar17 mars 202601:23:49

Tafsirul Qur'an


27 Ramadan 1447

(16_03_2026)


Suratul Ma'idah aya ta _13 (Zama na Ashirin da Huɗu_24)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Galadanci

Birnin Kudu

Jihar Jigawa

Ramadan 2026 Day 27 (Final Day) - Prof. Sani16 mars 202601:01:14

27 RAMADAN TAFSIR 1447/2026.


[Surah An-Nūr: 30,31]

{ قُل لِّلۡمُؤۡمِنِینَ یَغُضُّوا۟ مِنۡ أَبۡصَـٰرِهِمۡ وَیَحۡفَظُوا۟ فُرُوجَهُمۡۚ ذَ ٰ⁠لِكَ أَزۡكَىٰ لَهُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ خَبِیرُۢ بِمَا یَصۡنَعُونَ }


Daga: Masallacin Jumma'a Na Gwallaga Bauchi State.


Tare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON.


Da Alaramma

Abubakar Rariya


27/9/1447.

16/03/2026

Ramadan 2026 Day 27 (Final Day) - Dr. Bashir16 mars 202601:14:29

27 Ramadan Tafsir 1447/2026

Surah [Surah Fuṣṣilat]:


Darasi na 27


Tare da

*Dr Bashir Aliyu Umar OON*


Cikin Tarsir Surah [Surah Fuṣṣilat: Aya 49 zuwa karshen surah

Fadin Allah Ta'ala:


{ لَّا یَسۡـَٔمُ ٱلۡإِنسَـٰنُ مِن دُعَاۤءِ ٱلۡخَیۡرِ وَإِن مَّسَّهُ ٱلشَّرُّ فَیَـُٔوسࣱ قَنُوطࣱ }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


27-9-1447= 16-03-2026

Ramadan 2026 Day 25 - Sheikh Haifan15 mars 202601:27:34

Ramadan Tafsir 1447 | 2026


رمضان تفسير لسنة ١٤٤٧ هـ

Day 025

*Suratul Hujurãt Aya 11-18*

*Muhimman Ladubba*


By

Sheikh AbdurRazaq Yahaya Haifan

Ramadan 2026 Day 26 - Dr. Abubakar15 mars 202601:06:08

Tafsirul Qur'an


26 Ramadan 1447

(15_03_2026)


Suratul Ma'idah aya ta _12_23 (Zama na Ashirin da Uku_22)


Tare da

Dr. Abubakar Muhammad Sani

Birnin Kudu


Daga Masallaci Galadanci

Birnin Kudu

Jihar Jigawa

Ramadan 2026 Day 26 - Prof. Sani15 mars 202600:53:48

26 RAMADAN TAFSIR 1447/2026.


[Surah An-Nūr: 30,31]

{ قُل لِّلۡمُؤۡمِنِینَ یَغُضُّوا۟ مِنۡ أَبۡصَـٰرِهِمۡ وَیَحۡفَظُوا۟ فُرُوجَهُمۡۚ ذَ ٰ⁠لِكَ أَزۡكَىٰ لَهُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ خَبِیرُۢ بِمَا یَصۡنَعُونَ }


Daga: Masallacin Jumma'a Na Gwallaga Bauchi State.


Tare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON.


Da Alaramma

Abubakar Rariya


26/9/1447.

15/03/2026

Ramadan 2026 Day 26 - Dr. Bashir15 mars 202601:00:28

26 Ramadan Tafsir 1447/2026

Surah [Surah Fuṣṣilat]:


Darasi na 26


Tare da

*Dr Bashir Aliyu Umar OON*


Cikin Tarsir Surah [Surah Fuṣṣilat: Aya 44-48

Fadin Allah Ta'ala:


{ وَلَوۡ جَعَلۡنَـٰهُ قُرۡءَانًا أَعۡجَمِیࣰّا لَّقَالُوا۟ لَوۡلَا فُصِّلَتۡ ءَایَـٰتُهُۥۤۖ ءَا۬عۡجَمِیࣱّ وَعَرَبِیࣱّۗ قُلۡ هُوَ لِلَّذِینَ ءَامَنُوا۟ هُدࣰى وَشِفَاۤءࣱۚ وَٱلَّذِینَ لَا یُؤۡمِنُونَ فِیۤ ءَاذَانِهِمۡ وَقۡرࣱ وَهُوَ عَلَیۡهِمۡ عَمًىۚ أُو۟لَـٰۤىِٕكَ یُنَادَوۡنَ مِن مَّكَانِۭ بَعِیدࣲ }


Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


26-9-1447= 15-03-2026

© My Podcast Data · Independent project · Data from Apple & Spotify