Explore every episode of the podcast Abokin Fira
| Title | Pub. Date | Duration | |
|---|---|---|---|
| 066 - Rijiyar Zubaida (Amatal Aziz) | 14 déc. 2025 | 00:06:06 | |
Rijiyar Zubaida (Amatal Aziz) | |||
| 065 - Qarshen Marowaci | 14 déc. 2025 | 00:02:41 | |
Qarshen Marowaci | |||
| 064 - Hassada Mugun Jari | 14 déc. 2025 | 00:01:21 | |
Hassada Mugun Jari | |||
| 063 - An Fasa Satar | 14 déc. 2025 | 00:01:37 | |
An Fasa Satar | |||
| 062 - Hauka Mai Rawani | 14 déc. 2025 | 00:01:37 | |
Hauka Mai Rawani | |||
| 061 - Masu Hikima Sun Ce | 14 déc. 2025 | 00:01:21 | |
Masu Hikima Sun Ce | |||
| 060 - Gaskiya Matakin Nasara | 14 déc. 2025 | 00:01:04 | |
Gaskiya Matakin Nasara | |||
| 059 - Kwadayi Mabudin Wahala | 14 déc. 2025 | 00:03:14 | |
Kwadayi Mabudin Wahala | |||
| 058 - Dogaro Ga Allaah Jari 2 | 14 déc. 2025 | 00:03:14 | |
Dogaro Ga Allaah Jari 2 | |||
| 057 - Fushin Alqali | 14 déc. 2025 | 00:00:48 | |
Fushin Alqali | |||
| 056 - Rama Cuta Ga Macuci | 14 déc. 2025 | 00:02:58 | |
Rama cuta | |||
| 055 - Salati Mai Dubun Albarka | 14 déc. 2025 | 00:04:04 | |
Albarkar Salatin Annabi | |||
| 054 - Sharri Kare Ne 2 | 20 nov. 2022 | 00:05:25 | |
Mu ji tsoron Allah | |||
| 053 - Himma Ba Ta Ga Raggo | 17 nov. 2022 | 00:05:57 | |
Mu tashi tsaye | |||
| 052 - Wasiyyar Wani Bawan Allaah Ga Dansa | 17 nov. 2022 | 00:02:58 | |
Mu girmama iyayen mu | |||
| 051 - Magana Zarar Bunu Ce | 17 nov. 2022 | 00:02:26 | |
Mu iya bakin mu2 | |||
| 050 - Mallakar Miji | 17 nov. 2022 | 00:02:59 | |
Mallakar miji iyawa ne | |||
| 049 - Zaman Duniya Iyawa Ne | 17 nov. 2022 | 00:02:58 | |
Hikimar zama da mutane | |||
| 048 - Matsoraci Baya Gwaninta | 17 nov. 2022 | 00:01:53 | |
Allah sa mu gane | |||
| 047 - Tsafta Tana Cikin Imani | 17 nov. 2022 | 00:01:53 | |
Mu zama mutane masu kula ka tsaftar mu. | |||
| 046 - Kada Ka Raina Mutum | 13 nov. 2022 | 00:02:42 | |
Mu daina kallon mutanen da ke qarqashin mu basu da qima ko hikima | |||
| 045 - Haqqin Uwa | 13 nov. 2022 | 00:03:30 | |
Mu girmama iyayen mu | |||
| 044 - Hankali Baiwa | 13 nov. 2022 | 00:01:06 | |
Ka yi hulda da kowa daidai hankalin sa | |||
| 043 - Kishin Qasa | 13 nov. 2022 | 00:02:44 | |
Ka da ka raina mutum, kowa na da hikima da fahita da Allah Ya bashi | |||
| 042 - Allah Daya Gari Bambam | 13 nov. 2022 | 00:03:34 | |
Ikon Allah! Ka ji amanar mutanen da | |||
| 040 - Halasci | 13 nov. 2022 | 00:03:01 | |
Ko ka taba jin labarin? | |||
| 041 - Allah Abin Godiya | 13 nov. 2022 | 00:01:22 | |
Duk hali da mutum ya samu kan sa ya gode ma Allah do Allah na da hikimar duk abin da ya yi. | |||
| 039 - Ramin Mugunta A Gina Ta Gajere | 16 sept. 2022 | 00:01:55 | |
Duniya duk abin da za ka yi, ka tuna gaba.
| |||
| 038 - Jahilci Rigar Ƙarya | 20 déc. 2021 | 00:01:22 | |
Lallai jahilci ba daɗi
| |||
| 034 - Maigida Da Magensa | 10 déc. 2021 | 00:01:05 | |
Lallai wannan labari akwai abin dariya a cikin sa
| |||
| 033 - Haƙuri Maganin Zaman Duniya | 06 déc. 2021 | 00:02:03 | |
Idan da zamu laƙanci ɗabi'ar haƙuri, to da lallai mun ci nasara a duk wata himma ko huɓɓasa da zamu yi. Saurara kuji misalin irin ribar da haƙuri ke kawowa.
| |||
| 032 - Sharri Kare Ne | 13 nov. 2021 | 00:05:05 | |
Duk yadda za ayi, mu guje ma sharri don ko badaɗe ko ba jima, yana biye da mai yin sa kamar kare.
| |||
| 031 - Banza ta Kori Wofi | 15 sept. 2021 | 00:01:07 | |
Kaji wannan labarin Kuwa?
| |||
| 30 - Haɗarin Zina | 15 mars 2021 | 00:03:48 | |
Zina cuta ce mummuna wacce tabon ta ma kawai, abin kyama ne.
| |||
| 029 - Alqali Mai Hikima | 04 oct. 2020 | 00:01:24 | |
Kuji wannan shari'ar don Allaah
| |||
| 028 - Ramin Qarya | 03 oct. 2020 | 00:01:07 | |
Duk wanda yayi qarya, tabbas akwai ranar qin dillanci
| |||
| 027 - Girman Kai Rawanin Tsiya | 03 oct. 2020 | 00:01:24 | |
Girman kai ba halin mumini ba ne
| |||
| 026 - Zato Zunubi | 23 févr. 2020 | 00:02:35 | |
Mu riqa kyautata wa junan mu zato don munana zato ba halin kirki ba ne. | |||
| 025 - Ramin Mugunta | 23 févr. 2020 | 00:02:37 | |
Duk mugu, Allaah baya barin sa. Mu guje wa mugunta da duk wani nau'in zalunci | |||
| 024 - Dan Hakin Da Ka Raina | 23 févr. 2020 | 00:02:53 | |
Ilmi ba ruwan sa da shekaru. Dan hakin da ka raina, shi ke tsone maka ido. | |||
| 023 - Wani Hani Ga Allaah | 23 févr. 2020 | 00:03:26 | |
Allaah Mai Iko, idan ka ga Allaah Ya hana ka ko Ya jinkirta maka biyan buqata, wallaahi akwai dalili... Saurari watai irin baiwa da Allaah Ya ba wa wani bawan Sa ta hanyar da bai zai taba tunanin cewa taimaka masa aka yi ba. | |||
| 022 - Uba Mai Hikima | 23 févr. 2020 | 00:02:55 | |
Wannan maihifin ya karantar da dansa wasu darasi ne masu muhimmanci ta hanyar lurarwa. Saurara ku ji. | |||
| 021 - Sata Halastacciya | 20 févr. 2020 | 00:04:28 | |
Ikon Allaah, wannan wace irin sata ne kuwa? | |||
| 020 - Qarshen Fushi | 17 févr. 2020 | 00:02:39 | |
Shaidan na cin galaba akan wanda baya iya hadiye fushin sa fa. | |||
| 019 - Balarabiya Mai Kaifin Fahimta | 17 févr. 2020 | 00:02:39 | |
Gaskiya ya kamata mutum ya kware akan iya magana da mu'amala | |||
| 018 - Ta Hana Mijin Ta Shan Sigari | 17 févr. 2020 | 00:02:40 | |
Ikon Allaah, wa'azi fa iyawa ne. Saurari uslubin da'awa da mata tayi wa mijin ta har ya dena shan sigari. | |||
| 017 - Kishi Bayan Mutuwa | 14 févr. 2020 | 00:01:24 | |
Allaah Sarki mata, maza, ku tausaya wa matan ku masu kishi mana. | |||
| 016 - Yau Ma Kunu Za A Sha | 14 févr. 2020 | 00:03:28 | |
Iya zaman Aure da magance matsalolin Aure, darasi ne da ya kamata a koyar. | |||
| 015 - Riqon Amana | 14 févr. 2020 | 00:02:38 | |
Duniya fa ba taru duk an zama daya ba. Har yanzu ana samun mutanen kirki. | |||
| 014 - Limamin Da Ya Sha Mari A Banza | 14 févr. 2020 | 00:01:07 | |
Ikon Allaah, shi kuma wannan ko me akayi ma sa da har takai ga marin liman? | |||