Retour

Explorez tous les épisodes du podcast Abokin Fira

Plongez dans la liste complète des épisodes de Abokin Fira. Chaque épisode est catalogué accompagné de descriptions détaillées, ce qui facilite la recherche et l'exploration de sujets spécifiques. Suivez tous les épisodes de votre podcast préféré et ne manquez aucun contenu pertinent.

Rows per page:

1–50 of 63

TitreDateDurée
066 - Rijiyar Zubaida (Amatal Aziz)14 Dec 202500:06:06

Rijiyar Zubaida (Amatal Aziz)

065 - Qarshen Marowaci14 Dec 202500:02:41

Qarshen Marowaci

064 - Hassada Mugun Jari14 Dec 202500:01:21

Hassada Mugun Jari

063 - An Fasa Satar14 Dec 202500:01:37

An Fasa Satar

062 - Hauka Mai Rawani14 Dec 202500:01:37

Hauka Mai Rawani

061 - Masu Hikima Sun Ce14 Dec 202500:01:21

Masu Hikima Sun Ce

060 - Gaskiya Matakin Nasara14 Dec 202500:01:04

Gaskiya Matakin Nasara

059 - Kwadayi Mabudin Wahala14 Dec 202500:03:14

Kwadayi Mabudin Wahala

058 - Dogaro Ga Allaah Jari 214 Dec 202500:03:14

Dogaro Ga Allaah Jari 2

057 - Fushin Alqali14 Dec 202500:00:48

Fushin Alqali

056 - Rama Cuta Ga Macuci14 Dec 202500:02:58

Rama cuta

055 - Salati Mai Dubun Albarka14 Dec 202500:04:04

Albarkar Salatin Annabi

054 - Sharri Kare Ne 220 Nov 202200:05:25

Mu ji tsoron Allah

053 - Himma Ba Ta Ga Raggo17 Nov 202200:05:57

Mu tashi tsaye

052 - Wasiyyar Wani Bawan Allaah Ga Dansa17 Nov 202200:02:58

Mu girmama iyayen mu

051 - Magana Zarar Bunu Ce17 Nov 202200:02:26

Mu iya bakin mu2

050 - Mallakar Miji17 Nov 202200:02:59

Mallakar miji iyawa ne

049 - Zaman Duniya Iyawa Ne17 Nov 202200:02:58

Hikimar zama da mutane

048 - Matsoraci Baya Gwaninta17 Nov 202200:01:53

Allah sa mu gane

047 - Tsafta Tana Cikin Imani17 Nov 202200:01:53

Mu zama mutane masu kula ka tsaftar mu.

046 - Kada Ka Raina Mutum13 Nov 202200:02:42

Mu daina kallon mutanen da ke qarqashin mu basu da qima ko hikima

045 - Haqqin Uwa13 Nov 202200:03:30

Mu girmama iyayen mu

044 - Hankali Baiwa13 Nov 202200:01:06

Ka yi hulda da kowa daidai hankalin sa

043 - Kishin Qasa13 Nov 202200:02:44

Ka da ka raina mutum, kowa na da hikima da fahita da Allah Ya bashi

042 - Allah Daya Gari Bambam13 Nov 202200:03:34

Ikon Allah! Ka ji amanar mutanen da

040 - Halasci13 Nov 202200:03:01

Ko ka taba jin labarin?

041 - Allah Abin Godiya13 Nov 202200:01:22

Duk hali da mutum ya samu kan sa ya gode ma Allah do Allah na da hikimar duk abin da ya yi.

039 - Ramin Mugunta A Gina Ta Gajere16 Sep 202200:01:55
Duniya duk abin da za ka yi, ka tuna gaba.
038 - Jahilci Rigar Ƙarya20 Dec 202100:01:22
Lallai jahilci ba daɗi
034 - Maigida Da Magensa10 Dec 202100:01:05
Lallai wannan labari akwai abin dariya a cikin sa
033 - Haƙuri Maganin Zaman Duniya06 Dec 202100:02:03
Idan da zamu laƙanci ɗabi'ar haƙuri, to da lallai mun ci nasara a duk wata himma ko huɓɓasa da zamu yi. Saurara kuji misalin irin ribar da haƙuri ke kawowa.
032 - Sharri Kare Ne13 Nov 202100:05:05
Duk yadda za ayi, mu guje ma sharri don ko badaɗe ko ba jima, yana biye da mai yin sa kamar kare.
031 - Banza ta Kori Wofi15 Sep 202100:01:07
Kaji wannan labarin Kuwa?
30 - Haɗarin Zina15 Mar 202100:03:48
Zina cuta ce mummuna wacce tabon ta ma kawai, abin kyama ne.
029 - Alqali Mai Hikima04 Oct 202000:01:24
Kuji wannan shari'ar don Allaah
028 - Ramin Qarya03 Oct 202000:01:07
Duk wanda yayi qarya, tabbas akwai ranar qin dillanci
027 - Girman Kai Rawanin Tsiya03 Oct 202000:01:24
Girman kai ba halin mumini ba ne
026 - Zato Zunubi23 Feb 202000:02:35

Mu riqa kyautata wa junan mu zato don munana zato ba halin kirki ba ne.

025 - Ramin Mugunta23 Feb 202000:02:37

Duk mugu, Allaah baya barin sa. Mu guje wa mugunta da duk wani nau'in zalunci

024 - Dan Hakin Da Ka Raina23 Feb 202000:02:53

Ilmi ba ruwan sa da shekaru. Dan hakin da ka raina, shi ke tsone maka ido.

023 - Wani Hani Ga Allaah23 Feb 202000:03:26

Allaah Mai Iko, idan ka ga Allaah Ya hana ka ko Ya jinkirta maka biyan buqata, wallaahi akwai dalili... Saurari watai irin baiwa da Allaah Ya ba wa wani bawan Sa ta hanyar da bai zai taba tunanin cewa taimaka masa aka yi ba.

022 - Uba Mai Hikima23 Feb 202000:02:55

Wannan maihifin ya karantar da dansa wasu darasi ne masu muhimmanci ta hanyar lurarwa. Saurara ku ji.

021 - Sata Halastacciya20 Feb 202000:04:28

Ikon Allaah, wannan wace irin sata ne kuwa?

020 - Qarshen Fushi17 Feb 202000:02:39

Shaidan na cin galaba akan wanda baya iya hadiye fushin sa fa. 

019 - Balarabiya Mai Kaifin Fahimta17 Feb 202000:02:39

Gaskiya ya kamata mutum ya kware akan iya magana da mu'amala

018 - Ta Hana Mijin Ta Shan Sigari17 Feb 202000:02:40

Ikon Allaah, wa'azi fa iyawa ne. Saurari uslubin da'awa da mata tayi wa mijin ta har ya dena shan sigari.

017 - Kishi Bayan Mutuwa14 Feb 202000:01:24

Allaah Sarki mata, maza, ku tausaya wa matan ku masu kishi mana.

016 - Yau Ma Kunu Za A Sha14 Feb 202000:03:28

Iya zaman Aure da magance matsalolin Aure, darasi ne da ya kamata a koyar.

015 - Riqon Amana14 Feb 202000:02:38

Duniya fa ba taru duk an zama daya ba. Har yanzu ana samun mutanen kirki.

014 - Limamin Da Ya Sha Mari A Banza14 Feb 202000:01:07

Ikon Allaah, shi kuma wannan ko me akayi ma sa da har takai ga marin liman?

© My Podcast Data · Projet indépendant · Données issues d'Apple & Spotify